Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tun farko dai hukumar dake kula da kwallon kafa ta duniya (FIFA) ce ta bawa Najeriya wa’adi da zai kare yau Litinin da misalign karfe 12:pm na rana don samar da matsaya ga rikicin shugabancin NFF da taki ci ta ki cinyewa
Mai gabatar da kara Sajan Hamen Donald, ya bayyanawa kotu cewa Rebbecca Daniel wadda suke zaune a anguwa daya da wanda ake karar ta kawo karar su ne ga ofishin ‘yan sanda dake yankin Mararaba a ranar bakwai ga watan Agustan da muk
Yayinda mahajjata suka kammala hawan dutsen Arafah a yau Litinin, 9 ga watan Dhul Hijjah 1439, Musulmai a fadin duniya zasu yi shagalin Sallar Idi gobe Talata, 10 ga watan wanda yayi dai-dai da 21 ga watan Agusta, 2018.
Magoya baya da masoyan shugaba Muhammadu Buhari sun yi arangama da shugaban majalisar dattawa, Dakta Abubakar Bukola Saraki, ranan Lahadi, 19 ga watan Agusta 2019 a babban filin jirgin saman Ilori, jihar Kwara.
Ranar yau, Litinin, 20 ga watan Agusta yayi daidai da ranar da daukacin al’umman Musulmi ke hawan Arfa a kasa mai sauki. Rahotanni sun nuna cewa kimanin Musulmin duniya sama da miliyan biyu ne suka hallara a wannan fili na Arfa.
Hukumar gudanar da jarabawar kammala sakandire ta kasa NECO, ta fitar da sakamakon jarabar daliban da suka zana jarabawar kammala babbar sakandire SSSCE a zangon karatu na Yuni/Yuli, 2018. Naij.com Hausa ta gano cewa, daga cikin d
Ya kara da cewa ‘yan majalisa 10 daga cikin 12 sun saka hannu a kan takardar tsige shugaban karamar hukumar a ranar 17 ga watan Agusta. A cewar Gobir, shugaban karamar hukumar ya aikata manyan laifuka guda 8 da suka hada da cin
Shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki a ranar Lahadi ya caccaki bangaren zartarwa, yayi zargin cewa gabatar da kasafin kudin hukumar zabe mai zaman kanta na zaben 2019 cikin kurarren lokaci ya nuna cewa bata tanadi.
Mahaukaciyar da aka bayyana sunanta Amina Ismail mai shekaru 35 da haihuwa ta shiga tarkon wadannan mutane har su biyar, inda suka dinga bata kudin kashewa suna amfani da wannan dama suna yin lalata da ita daga karshe kuma har ta
Mudathir Ishaq
Samu kari