Jerin sunayen Gwamnonin jahohin Najeriya 18 dake musulmai

Jerin sunayen Gwamnonin jahohin Najeriya 18 dake musulmai

Yayin da musulmai a dukkan fadin duniya ke ta shan shagulgulan su na babbar Sallah a Najeriya ma haka lamarin yake domin kuwa a ko ina mutane na ta hada-hada.

Kuma wani abun ban sha'awa anan shine yadda a iya cewa kusan dukkan musulmai sun hadu a ranar ta yau wajen gudanar da bikin sallar ta su sabanin yadda a shekarun baya ake samun sabani.

Jerin sunayen Gwamnonin jahohin Najeriya 18 dake musulmai
Jerin sunayen Gwamnonin jahohin Najeriya 18 dake musulmai

KU KARANTA: Mu kadai ne za mu iya kada Buhari a 2019 - Kwankwaso

Legit.ng ta tattaro mana jerin gwamnonin Najeriya 18 a cikin 36 da ke gare mu da suma suke bukukuwan sallar su tare da sauran musulman duniya:

1. Adamawa State, Jibrilla Jindow, APC.

2. Bauchi State, Barrister Mohammed Abubakar, APC.

3. Borno State, Kashim Shettima, APC.

4. Gombe State, Ibrahim Dankwambo, PDP.

5. Jigawa State, Alhaji Badaru Abubakar, APC.

6. Kaduna State, Nasirel Rufai, APC.

7. Kano State, Umar Ganduje, APC.

8. Katsina State, Aminu Masari, APC.

9. Kebbi State, Atiku Bagudu, APC.

10. Kwara State, Abdulfatah Ahmed, PDP.

11. Nasarawa State, Umaru Al-Makura, APC.

12. Niger State, Abubakar Sanu-Lulu Bello, APC.

13. Ogun State, Ibikunle Amosun, APC.

14. Osun State, Rauf Aregbesola, APC

15. Oyo State, Abiora Ajimobi, APC.

16. Sokoto State, Aminu Tambuwal, PDP.

17. Yobe State, Ibrahim Geidam, APC.

18. Zamfara State, Abdul Azeez Abubakar, APC.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel