Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tun hawan shugaban kasar Amurka, Donald Trump, karagar mulki a shekarar 2016, wani sabon abu ya fito a kasar musamman a kamfanin shirya fina-finan Amurka wato Hollywood inda jarumai mata ke tona asirin yadda diraktoci ke cin mutun
Gamnan jihar Ekiti mai barin gado, Cif Ayodele Fayose ya bayyana cewa sau biyu tsohon darakta janar na ‘yan sandan farin kaya, Lawal Daura na tuntubarsa kan ya marawa gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari baya.
Sai dai a ranar Litinin, sai aka jiyo kaakakin rundunar Yansandan Najeriya, DCP Jimoh Ibrahi yana Karin haske game da kisan budurwa Anita, inda yace babban sufetan Yansandan Najeriya, Ibrahim Idris ya bada umarnin kaddamar da binc
Sanata Abu Ibrahim shine shugaban kwamitin kula da al’amuran Yansandan Najeriya a majalisar dattawa, sai dai Sanata ba shi da sha’awar sake neman kujerar da yake kai, don haka ya kaurace ma zaben fidda gwani na Sanatocin jahar Kat
Majalisar dokokin jihar Kano ta bude shafin bincike akan bidiyon dake nuna gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje na karban cin hanci wanda jaridar Daily Nigerian ta wallafa. Don haka an kafa kjwmitin mutane bakwai da za su yi bincike.
Shugaban jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, Prince Uche Secondus, ya bayyana cewa Duk da rashin amincewan manya a yankin Inyamurai, ba zata canja tsohon gwamnan jihar Anambara, Peter Obi, aa matsayin abokin tafiyan Atiku ba a zaben.
Wata kungiyar magoya bayan Buhari da Osinbajo mai suna Buhari/Osinbajo Mandate Group (BOMG) ta jadadda cewa babu wani jan hankali da jam’iyyar adawa za yi da zai hana Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yin nasarar tazarce a zaben 2019
Daukar hotunan tarihi na da matukar muhimmanci, sannan mutane kan yi duk wani abu da suka ga za su iya domin daukar kyawawan hotunan kansu don su yada a shafukan zumunta a kokarinsu na ganin sun burge abokansu da dai sauransu.
Sabanin yadda wasu da dama ke ta zaton cewa Gwamna Ibinkunle Amosun na jihar Ogun zai sanar da batun sauya shekar sa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jiya, alamu masu karfi sun nuna cewa gwamnan ya chanja shawara.
Mudathir Ishaq
Samu kari