Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)

Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)

- Nagode Wa Allah Da Ya Nuna Min Ranar Da Na Musulunta, Cewar Martha Sunday Wadda Yanzu Ta Koma Hafsat Bayan Ta Musulunta.

- Hafsat ta ce "Allah nagode da ka nuna min wannan rana mai albarka. Ina matukar farin ceki. A yau dai na musulunta. Sunana Haftsat. Allah ka kara wa Annabi (SAW) daraja, amin".

Nagode Wa Allah Da Ya Nuna Min Ranar Da Na Musulunta, Cewar Martha Sunday Wadda Yanzu Ta Koma Hafsat Bayan Ta Musulunta.

Hafsat ta ce "Allah nagode da ka nuna min wannan rana mai albarka. Ina matukar farin ceki. A yau dai na musulunta. Sunana Haftsat. Allah ka kara wa Annabi (SAW) daraja, amin".

Legit.ng ta samu a wani labarin kuma cewa Gwamnatin Nijeriya ta yi alƙawarin ƙaddamar da bincike kan zarge-zargen keta haƙƙoƙin ɗan'adam da ake yi wa jami'an tsaron ƙasar ciki har da rikicin Zaria tsakanin sojoji da mabiya Sheikh El-Zakzaky na shekara ta 2015.

Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)
Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)

KU KARANTA: Hukumar EFCC ta dira a jihohi 10

Ministan tsaron ƙasar, Janar Mansur Muhammad Ɗan Ali mai murabus ya ce za a naɗa wani alƙali da zai jagoranci bincike kan abin da ya faru a Zaria, da kuma na Biafra, da na Arewa maso Gabas.

"Za a duba kowanne ɓangare, a duba laifin da kowa a aikata don a yi wa kowa hukunci daidai da irin laifukan da suka aikata."

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng