Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Masallacin da aka sakawa suna Ibn Rushd-Goethe yana gine ne jikin wani cocin Protestant da ke birnin Berlin. Wannan masallaci shi ne irinsa na farko a Jamus.
'Buhari ya gaza' inji Ardo. Ardo ya taba yin takarar gwamna karkashin jam'iyyar PDP, ya caccaki Buhari da gwamati, gabanin sake zubin shugabanni a zabukan 2019
Rahotanni sun kawo rahoton yadda wasu hotuna suka billon a wani karamin yaro wanda aka ce malamin islamiyar su na ne ya daura masa mari a jihar Kaduna.
Tsohon gwamnan Legas kuma babban jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ba a gudanar da tsarin dimokradiya a kasar.
An yi bikin jana’izar shahararren tsohon dan wasan kwallon kafa nan ta kungiyar Newcastle da ke Ingila Cheick Tiote a ranar Lahadi, 18 ga watan Yuni, 2017
Sakataren kwmitin marayu, Malam Usman Jaji, ya tabbatarwa wakilinmu cewa sun rabawa marayun, inda kowane daya daga cikinsu ya sami tallafin shadda yadi biyar ko
Ali Nuhu ya raba wannan kayan masarufine domin kyautatawa masu karamin karfi, wanda Allah bai horewa sukuni ko wadata ba. Wannan abin alkhairi da Ali Nuhu ya yi
Tun bayan da kungiyar ladabtar da 'yan wasan hausa ta sanar cewa ta dawo da jaruma Rahma Sadau kannywood, jarumai da masu kallon fina finan hausa kowa yake fade
Jaridar Daily Trust ta tattaro sunayen yan majalisan dookokin tarayya da suka zamar da majalisar tamkar gidan gadonsu yayinda har yanzu aka rasa wanda ya iya tu
Mudathir Ishaq
Samu kari