Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jama'ar Najeriya sun mikawa kasar Saudiyya biliyan talatin. ta yaya? Batun Tattalin arziki: Biliyan talatin mutan Najeriya suka kashe a Umarar bana.
Wani mutumin jihar Benuwe mai suna Mathew ya hallaka matarsa, abar kaunarsa, uwar yayansa uku, mai suna Hannah saboda wani abu da bai kai ya kawo ba..
Wata mata da ba’a bayyana sunanta har zuwa lokacin tattara wannan rahoto ta sha da kyar a hannun wasu matasa da suka fusata su kayi kanta a kasuwar Wuse
Wasu yan mata mabiya addinin Kirista 7 sun badda kama ta hanyar sanya Hijabi suna kokarin shiga Turai sun shiga hannun hukumar shiga da fice wato Immigration
Cikin wata sanarwa da Kaakakin rundunar Soji, Birgediya SK Usman ya fitar, ya bayyana cewar dakarun Sojin sun kai samame ne a dajin garin Rijana a ranar Laraba
NAIJ.com ta samu labari daga wakilin majiyar mu Muhammed Lere ya zanta da ita ta sanar ma shi dalilin da yasa tayi kuka alokacin da aka bata kyautar Adam A Zang
Wasu kuma bindin nasa suke tabawa domin samun babban tabarraki, da karama, innarsa tace “Jama’a da daman a zuwa ganinsa a kullum, sun yi amanna shine Hanuman Ji
Wani bature mai suna Michael mai shekara 29 dan asalin kasar Holland, ya hadu da Adin Lubi yar shekara 22 ne, yar kasar Indonesia.Kana kuma ya Musulunta.
A cewar rahotanni daga Abiyamo, wasu maza 2 kiristoci sun musulunta a lokacin tafsirin watan Ramadan na Sheikh Isa Ali Pantami wanda ake yi a birnin Abuja
Mudathir Ishaq
Samu kari