Kalli hotunan ziyarar da ýan Shi’a suka kai ma Shehi Dahiru Bauchi

Kalli hotunan ziyarar da ýan Shi’a suka kai ma Shehi Dahiru Bauchi

- Yan Shi’a mabiya El-Zakzaky sun yi buɗe baki tare da Shehi Dahiru Bauchi

- Yan Shi'an sun kai ma Shehin ziyara ne a gidansa dake Kano

Mabiya kungiyar shi’a karkashin jagorancin Malam Ibrahim El-Zakzaky sun kai ma babban malamin darika ziyarar ban girma tare da shan ruwa a gidansa dake Kano, kamar yadda Rariya ta ruwaito.

Ziyarar ta yan shi’an tazo ne daidai lokacin da Shehin ya kammala tafsirinsa na bana, inda ya garzaya jihar Kano domin samun hutu.

KU KARANTA: Danjuma da Danjumai: ‘Yan Darika da ‘Yan Shi’a ‘Yan uwa ne Inji Shehun Tijjaniyya

A yayin wannan ziyara ce Shehin ya bayyana cewar da darkikar Tijjaniyya da Shi’a duk abu daya ne, ba wani bambamci a tsakaninsu, saboda dukkaninsu suna kainar Manzo.

Kalli hotunan ziyarar da ýan Shi’a suka kai ma Shehi Dahiru Bauchi
Jawabin bayan taro

A wani lamabarin kuma Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya yi kira ga gwamnatin tarayya da karda ta yarda ta ba ‘yan kabilar Igbo kasar Biyafara.

Ga sauran hotunan a nan, kamar yadda majiyar Legit.ng ta kawo su:

Kalli hotunan ziyarar da ýan Shi’a suka kai ma Shehi Dahiru Bauchi
Dahiru Bauchi na jan Sallah

Kalli hotunan ziyarar da ýan Shi’a suka kai ma Shehi Dahiru Bauchi
Addu'a

Kalli hotunan ziyarar da ýan Shi’a suka kai ma Shehi Dahiru Bauchi
Ziyarar da ýan Shi’a suka kai ma Shehi Dahiru Bauchi

Kalli hotunan ziyarar da ýan Shi’a suka kai ma Shehi Dahiru Bauchi
Ziyarar da ýan Shi’a suka kai ma Shehi Dahiru Bauchi

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Menen matsayin Najeriya a duniya?

Asali: Legit.ng

Online view pixel