Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yake karin haske kan lamarin, jami'in hulda da jama'a na hukumar rundunar 'yan sandan jihar SP Andrew Enwerem ya tabbatar da faruwar hakan yayin wata ganawa
Likitoci sun koka akan yadda Mutane suke amfani da magagunan antibiotcis ba tare da izinin likita ba, wanda yasa maganin ya daina aiki a jikin wasu mara lafiya
Sa’adu ya sha gwagwarmaya wajen yaki da yadda turawan mulkin mallaka suka mulki kasar Najeriya a wancan lokaci. Sannan kuma ya kasance mutun mai kaifin tunani.
Kotu ta daure wani dattijo shekara daya gidan yari bisa amfani da kudin bogi. An kama shi da mallakar kudin bogi Naira 183,500 kwayar dari biyar biyar
Hukumar yaki da cin hanci da sauran laifuffukan, ICPC ta bayyana cewa ta kama tsohon mai shari’a na jihar Kano kan zargin cin hanci da rashawa da aikata laifuka
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kwamanda Maryam ta bayyana cewa cikin kayan mayen da aka kwace, kilo 43.5 tabar wiwi ce, sai kilo 48 daya hada da kwalaban Tramol.
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan, ya yi raddi akan zargin da Farida ta yi masa na cewa shi ya daure gindin yadda aka rika wawurar kudade a lokacin sa.
Kaakakin gidauniyar, Anthony Chiejina ne ya bayyana haka cikin wata sanarwar daya fitar a ranar Laraba 15 ga watan Nuwamaba a garin Abuja, kamar yadda NAIJ.com
Wata mata mai shekaru 32, Kate Ude ta roki alkalin babbar kotun birnin tarayya Abuja dake Jabi da ya raba auren su da mijinta, Michael Ude, saboda rashin gamsar
Mudathir Ishaq
Samu kari