Hotunan fitattun 'yan kwallon kafa da ba zasu halarci gasar kwallon kafa ta kofin duniya da za a kara a kasar Rasha

Hotunan fitattun 'yan kwallon kafa da ba zasu halarci gasar kwallon kafa ta kofin duniya da za a kara a kasar Rasha

Legit.ng ta kawo muku jerin hotunan shahararrun 'yan kwallon kafa da ba zasu taka leda ba a gasar kwallon kafa ta kofin duniya da za a kara a shekarar 2018.

Wannan gasa dake zuwa duk bayan shekaru 4, tana samun daukar hankalin duniya sakamakon nishadantar wa da kuma fitattun 'yan kwallo dake kara a lokaci guda da junann su, domin yiwa kasashen su hidima da bajinta.

Gasar da za a kara a kasar Rasha a tsakanin kasashe 32 da suka samu cancantar fitowa daga cikin jerin kasashe na nahiyyar su, inda wasu kasashen ba suyi nasarar samun cancanta ba, wanda hakan ya sanya gasar zata zama abin kallon ko kin labari ga wasu manyan 'yan kwallo.

Ga jerin hotuna tare da kungiyar kwallon kafa ta 'yan kwallo da ba zasu halarci ba, da kuma kasashen da suke taka wa leda.

1. Gareth Bale, na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid. Ba zai halarci gasar ba sakamakon rashin cancantar kasar sa ta Wales.

Gareth Bale
Gareth Bale

2. Alexis Sanchez: Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal kuma dan kasar Chile.

Alexis Sanchez
Alexis Sanchez

3. Riyad Mahrez : Kasar Algeria - Kungiyar kwallon kafa ta Leicester City

Riyad Mahrez
Riyad Mahrez

4. Arjen Robben: Kasar Holland - Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich

Arjen Robben
Arjen Robben

5. Arturo Vidal: Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich - Kasar Chile

Arturo Vidal
Arturo Vidal

6. Pierre-Emerick Aubameyang: Kasar Gabon - Kungiyar kwallon kafa ta Borrusia Dortmund

Pierre-Emerick Aubameyang
Pierre-Emerick Aubameyang

KARANTA KUMA: Shugaba Buhari zai halarci taron yaki da ta'addanci a kasar Jordan

7. Jan Oblak: Mai tsaron raga na kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid, kuma dan kasar Slovenia.

Jan Oblak
Jan Oblak

8. Edin Dzeko: Na kasar Bosnia-Herzengovina - Kungiyar kwallon kafa ta A.S Roma

Edin Dzeko
Edin Dzeko

9. Leonardo Bonucci: Kasar Italiya - Kungiyar kwallon kafa ta A.C Milan

Leonardo Bonucci
Leonardo Bonucci

10. Zlatan Ibrahimovic: Sakamakon daina buga wa kasar sa ta Sweden kwallon kafa, dan wasan na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ba zai taka leda a gasar kofin duniya ba.

Zlatan Ibrahimovic
Zlatan Ibrahimovic

LATSA WANNAN: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng