Adinin Kiristanci a Najeriya ya zama cuwa cuwa - Mai kare hakkin yan luwadi, Bisi Alimi
- Bisi Alimi ya ce addinin kirista a Najeriya ba komai bane face cuwa-cuwa
- Mai kare hakkin yan Luwadin Najeriya ya soki cocinan Najeriya akan tilastawa mabiyan su yiwa cocin kyautar dole
Shahararren mai kare hakkin yan luwadi a Najeriya, Bisi Alimi yace addinin Kritsanci a Najeriya ba komai bane face cuwa-cuwa.
Bisi alimi ya soki cocinan Najeriya akan tilasta wa mabiyan su ba ma coci kyautar dole, wanda yin haka a na shi ra’ayin, ya saba wa umarnin addinin krista.
Alimi yace Ubangiji baya bukatar kudin kowa, abun da ubangiji yake bukatar a wajen mutum shine ya kula da kan sa kuma ya taimaki mutane.
KU KARANTA : Sanata Ben Bruce ya shawarci shugaba Buhari ya sayar da gidan talabijin na NTA, gidan rediyon FRCN da VON saboda basu da amfani
Dan kare hakkin yan luwadin Najeriya ya bayyana hake na a shafin sa na Instagram.
Alimi ya ce babban kyautar da mutum zai ba al’umma shine ya fada mu su gaskiya, kuma baya bukatar mutane so gode masa akan sanarwar da yayi abun da yake bukata agare su shine su canza
Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng