Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da ya sa bai taba yin katsalandan a cikin harkokin majlisa ba a tsawon shekaru takwas da ya kwashe yana mulki.
Gamayyar wasu kungiyoyi masu rajin yaki da cin hanci da rashawa sun bukaci shugaban hukumar EFCC ta kasa , Abdulrasheed Bawa da ya sauka daga mukaminsa domin.
Zababben gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida-gida ya bayyana kadarorinsa yau Juma'a a gaban hukumar kula da da'ar ma'aika.
Kotun koli ta yi watsi da karar da jam'iyyar PDP ta shigar tana neman ta soke tikitin takarar Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima da suka yi a jam'iyyar APC.
Wata kungiyar rajin kare dimokuraddiyya ta roki Tinubu da ya yi kokarin rage tsadar man fetur idan ya karbi ragamar mulkin kasar nan a ranar 29 ga watan Mayu.
Shugabar mata ta jam'iyyar APC ta kasa dakta Betta Edu ta ce sai 'yan Najeriya sun roki Bola Tinubu ya sake fitowa takara bayan kammala wa'adin shekaru hudunsa.
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa shi mutum ne saurin fushi, amma kuma baya yarda ya kwana da fushin wani mutum a cikin ransa.
Tsohon ministan yada labarai a lokacin mulkin Goodluck Jonathan, Cif Edwin Clark ya bayyana cewa rabonsa da yinn bikin murnar zagayowar ranar haihuwarsa tun.
Ministan ilimi a gwamnatin Buhari Malam Adamu Adamu ya bayyana cewa baya da ilimin komai a bangaren ilimi lokacin da shugaban kasa ya ba shi mukamin ministan.
Deen Dabai
Samu kari