Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
'Yan sanda a jihar Nasarawa sun yi nasarar kama masu garkuwa da mutane su 26 tare da kubutar da mutane biyu da masu garkuwar suka sace. Jami'in hulda da jama'a.
Hukumar da ke yaki da masu yi wa kasa zagon kasa EFCC, ta kaddamar da bincike kan gwamnoni 28 gabanin 29 ga watan Mayu da za a gudanar da bikin mika mulki.
Zababbun 'yan majalisar jam'iyyun adawa su 63 sun nuna goyon bayansu ga Tajuddeen Abbas da Benjamin Kalu da jam'iyyar APC mai mulki ta tsaida wajen neman shuga.
Ministan sadarwa da tattalin arziki Sheikh Isa Ali Pantami ya bi sahun wasu daga cikin ministocin gwamnatin Buhari wajen fara kwashe kayayyakinsa daga ofis.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa samar da isassun masu ilimin fasah na daga cikin dalilan da suka sa su gina jami'ar sufuri ta Daura.
Gwamnonin jihohin kudu maso gabas sun sauya sunan gadar Neja ta biyu zuwa sunan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Mai taimakawa shugaba Buhari na musamman a kafa.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu buhari ya bayyan cewa ya na da kyakkyawar alaka da makwabciyar Najeriya wato jamhuriyar Nijar. Ya ce idan wani ya takura masa.
Kotu ta tura wani mutumi zuwa gidan yari bayan da hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalinn arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta gurfanar da shi bisa tuhumarsa da.
A shirye-shiryen mika mulki na ranar 29 ga watan Mayu da da ke ta karatowa, ana ganin wasu daga cikin gwamnonin jihohin kasar nan ba za su iya mika mulkin salin
Deen Dabai
Samu kari