Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Imabong, matar Bassey Albert, dan takarar gwamna na jam'iyyar YPP a Akwa Ibom da kotu ta yi wa daurin shekaru 42 ta fita masa kamfen duk da yana gidan yari.
Wata kyakwayar matar aure ta wallafa bidiyon mijinta yana yi musu girki a gida. Matar ta ce galibin lokuta shine ya ke girki a gidan akasin wasu al'adun duniya.
Hukumar NSCDC a Najeriya ta sanar da fara daukan sabbin ma'aikata a shekarar 2022. Hukumar ta umurci masu sha'awar shiga aikin su garzaya shafina na intanet.
Wani saurayi bakar fata ya tafi har kasar Poland don haduwa da masoyiyarsa farar fata bayan shekaru 2 suna soyayya ta yanar gizo. Bidiyon haduwarsu ya kayatar.
Yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani Haruna Ezekiel kan zarginsa da aikata kisar gillar kan kawunsa mai shekaru 80 da ya zarga da maita bayan ya ba dansa nama
Wata budurwa yar shekara 34 mai suna Zuku ta bada labarin yadda ta biya wa kanta sadakin aure bayan sun shafe shekara tara suna soyayya da saurayinta a garinsu.
Babban kotun tarayya dake zamanta a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi, a ranar Juma'a ta kori ciyamomi 13 da kansiloli 171 na jam'iyyar APC daga mukaminsu.
Cif Dan Ulasi, mai magana da yawun kwamitin kamfen din Atiku Abubakar a kudu maso gabas ya mayar da martani kan zargin maula da Kenneth Okonkwo ya yi masa.
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri ya zargi babban bankin Najeriya CBN da nufin 'azabtar da yan siyasa da dokar ta kayyade adadin kudin da za a iya cira daga banki
Aminu Ibrahim
Samu kari