Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Muktar Shagari, tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma jigon PDP, ya ce kiristocin arewa ba za su zabi tikitin musulmi da musulmi ba na APC a zaben shekarar 2023.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a Kaduna ta kori shugaban jam'iyya, Mr Ben Kure da mashawarci a bangaren shari'a, IB Ahmed kan zargin saba dokoki.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta roki 'yan Najeriya su taya ta tsare kayayyakin ta da ke sassan kasar daga batagari da ke kai hare-hare gabannin zabe.
Chukwuemeka Igboanugo, dan wasan dambe mai wakiltar jihar Imo ya yanke jiki ya fadi, ya mutu a yayin da ya ke tsakar dambe da Gaby Amagor daga jihar Anambra.
Gwamnan Jihar Anambra, Soludo ya koka da cewa addinin gargajiya ne ya zamto addini mafi girma a jiharsa yanzu, ya kuma yi kira ga coci su dauki mataki kan abin.
Yan sanda sun kama wani Michael Joseph, dan damfarar ATM a jihar Bauchi dauke da katin ATM daban-daban guda 31 yayin da ya yi kokarin damfara wata baiwar Allah.
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Ibrahim Damaigoro a jihar Osun ya goyo bayan tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar APC ta yi a matakin shugaban kasa.
Perpetua Oche, yar jihar Benue ta bada labarin gwagwarmayar da ta sha bayan rasuwar mijinta dan asalin jihar Delta har ta kai ga an ce yan uwansa su gaje ta.
Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi a Nigeria yayi gargadin cewa musulmi a kudu na fuskantar barazanar karewa don kashe su da ake yi ba dalili
Aminu Ibrahim
Samu kari