Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
An tsinci gawawwakin mutane a wani yasasshen asibitin gwamnati da ke Elele Alimini wacce anguwa ce a karamar hukumar Emohua. Shugaban karamar hukumar, Dr Chidi
Matasan arewa karkashin kungiyar Arewa Youth Assembly, sun yi kira ga fitattun yan kasuwa a kasar su fito su ceci kasar ta hanyar yin takarar shugabancin kasa a
Wani lauya ya danganta kama tsohon Kwamishinan Ayyuka a jihar, Mu'azu Magaji, da zargin wallafa hoto na ɓata suna da ya yi a dandalin sada zumunta. Lauyan ya ba
Wani dalibi da ke ajin karshe a fannin Library and Information Science a Jami’ar Bayero da ke Kano ya rasu, LIB ta ruwaito. Dalibin mai suna Babangida Ahmad dan
Jami’an tsaro na Jihar Neja sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga da dama da suka dade suna addabar wasu garuruwan da ke karkashin karamar hukumar Munya da Shiro
Wasu dandazon yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kutsa ofishin jaridar ThisDay da ke Utako a birnin tarayya Abuja a daren ranar Alhamis kuma suka yi ba
Wani jigo a jam’iyyar PDP a Jihar Edo, Barista Kenneth Imasuangbon ya goyi bayan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya zama dan ta
Wasu jami'an rundunar yan sandan Najeriya, a birnin tarayya Abuja sun kama Mu'azu Magaji, tsohon Kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano. BBC Hausa ta rahoto cewa lauy
Wata kotu mai zamanta a Legas ya yanke wa wani mutum mai shekaru 42, Ekpo Lawrence hukuncin daurin rai dai rai ba tare da zabin tara ba saboda yi wa yar cikinsa
Aminu Ibrahim
Samu kari