Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
'Yan bindiga sun sace wani sifetan yan sanda da wasu mutane biyu a cikin masallaci a unguwar Soyeye a Abeokuta ranar Lahadi da ta gabata. Tribune Online ta raho
Wata kungiyar shugabannin addini a karkashin 'Pastors United for Change Association' ta yi kira ga gwamnatin tarayya da sojoji sun fara kaddamar da babban hari
Musa Muhammad Abdullahi, da aka fi sani da Baba Musa, tsohon jarumi ne da ya fara fitowa a fina-finai tun kafin a kafa Kannywood kuma a yanzu yana cikin taurari
A ranar Asabar, Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello ta bayyana wa kowa shirinsa na son tsayawa takarar shugaban kasa a 2023, Channels TV ta ruwaito. Gwamnan ya yi
Rundunar ‘yan sandan Jihar Sokoto ta samu nasarar damke wata matar aure da wasu mutane 2 da ake zargin sun sace yaron makwabcinta da ke Gidan Madi a karamar huk
Wasu masu garkuwa da mutane su hudu da ke adabar mazauna jihohin Jigawa da Kano sun mika kansu ga yan sanda, a cewar yan sandan Jihar Jigawa. Kakakin yan sandan
Domin cika umurnin Shugaba Muhammadu Buhari na kawar da dukkan yan bindiga da yan ta'adda da ke adabar yankunan arewa maso yamma da arewa maso gabas, jirgin yak
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya shiga jerin ‘yan takaran shugaban kasa a zaben 2023 da ke karatowa bayan an kwashe watanni ana tsegunguma, Vanguard ta ruwait
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya lashi takobin yin hayar sojoji daga kasashen ketare don su taya yaki da ‘yan ta’adda bayan harin da suka kai wa jirgin
Aminu Ibrahim
Samu kari