Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Chibuzor Chinyere, babban faston cocin Omega Power Ministry, (OPM), ya mika kyautan gida da mota ga iyalan Deborah Samuel Yakubu, dalibar da aka kashe a Sokoto
A ranar Talata, Kotun Masana’antu ta Tarayya da ke Abuja ta umarci gwamnatin Jihar Taraba da ta biya Jolly Nyame kudin fanshonsa, Premium Times ta ruwaito. Dama
A jiya ne Kungiyar Hadin Kan Daliban Jihar Katsina ta shirya zanga-zangar lumana musamman ga wakilan manyan jam’iyyu akan su zabi ‘yan takarar gwamna na kwarai
Kungiyar Masu Neman Kafa Biafra IPOB ta gargadi Gamayyar Kungiyoyin Arewa, CNG, dangane da fara kashe yan kabilar Ibo, tana mai cewa kada a fara fadar da ba za
A ranar Lahadi, Mayakan IPOB sun halaka wata mata, yaranta 4 da kuma wasu mutane 6, wadanda duk ‘yan arewa ne da ke zama a Jihar Anambra, Daily Trust ta ruwaito
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce za ta kashe Naira miliyan 999 a kowacce rana karkashin shirinta na ciyar da yan makarantun frimare don ciyar da kimanin daliba
Hukumar Yaki da rashawa da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta yi bayanin dalilin da yasa jami'anta suka yi dirar mikiya a gidan tsohon gwamnan
Dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Namadi Sambo, Adam Namadi ya bukaci wakilan jam’iyyar PDP da ya bai wa ko wannensu N2,000,000 su mayar masa da ku
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki za ta fara tantance yan takarar shugaban kasar ta a ranar Talata 24 ga watan Mayun 2022, rahoton jaridar Lea
Aminu Ibrahim
Samu kari