Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin Jihar Kaduna, a jiya ta yi martani kan korar malaman frimare guda 2,257 daga jihar, The Nation ta rahoto. Gwamnatin Jihar, a cikin makonni da suka gab
Jami'an hukumar yan sandan farin kaya, DSS, sun kama mawakin Hausa, Sarfilu Umar Zarewa wanda aka fi sani da Sufin Zamani. Kungiyar masu fina-finai ta MOPPAN ce
Shugaban jam'iyyar New Nigeria People Party (NNPP) na kasa, Prof. Alkali Ahmed Rufai Alkali, a jiya, ya kushe jam'iyyar All Progressives Congress (APC) saboda z
Tsohon gwaman mulkin soja na Jihar Kaduna, Kanal Shehu Dangiwa Umar (mai ritaya), ya nuna rashin amincewarsa da umurnin da gwamnan Zamfara ya bada na cewa mutan
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a yau, 28 ga watan Yuni, zai bar Abuja ziyarar aiki zuwa Portugal bayan gayyatar da Shugaba Marcelo Rebelo de Sousa. Garba Sh
Abdullahi Shinkafi, mashawarci na musamman kan harkoki tsakanin hukumomin gwamnati ga gwamnan Zamfara, ya ce Majalisar Dokokin Jihar ta amince da kudin dokar hu
Yan bindiga sun sace matar shugaban kungiyar ma'aikatan kananan hukumomi, NULGE, ta Jihar Zamfara, Sanusi Mohammed Gusau. Matar, Ramatu Yunusa, wacce ke da ciki
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta bukaci tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi karin haske kan kalaman da ya furta kan dan takarar shugaban kas
Jagoran masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC daga Arewa, Abdullahi Aliyu Katsina ya ce kuri'an jin ra'ayin al'umma da kungiyar ta yi ya nuna cewa zaben gwamnan B
Aminu Ibrahim
Samu kari