Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kwamitin amintattu (BoT) na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta amince da korar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar jiha da ke zama a Jos, jihar Filato ta tsige kakakin majalidar dokokin jihar da wani dan majalisa daya.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce babu wani rudani a hukuncin kotun zabe na ranar Alhamis, wacce ta kori karar jam'iyyar PDP da Isah Ashiru kan nasararsa.
Kotun sauraron kararrakin zabe a jihar Delta ta yi watsi da karar da jam’iyyar APC da Sanata Ovie Omo-Agege suka shigar kan nasarar Gwamna Sheriff Oborevwori.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan bayyanan hotunanta tare da masoyinta dan tsurut. Ta daga shi sai kace dan karamin yaro.
Dan takarar gwamnan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kaduna, Rt Hon Isa Ashiru, ya bayyana ainahin hukuncin da kotun zabe ta yanke.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kaduna, ta tabbatar da Gwamna Uba Sani na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a matsayin wanda ya lashe zabe.
Kotun zaben gwamna za ta yanke hukunci a shari'ar da dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP a Kaduna Isa Ashiru Kudan ya shigar inda yake kalubalantar Uba Sani.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar ranar ‘yancin kai. Bikin zai kasance irinsa na biyu.
Aisha Musa
Samu kari