Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kungiyar fafutukar tabbatar da adalci da shugabanci na gari (AJGG) ta yi kira ga hukunta Haruna Isa Dederi, Atoni Janar kuma kwamishinan shari’a na jihar Kano.
Dan takarar jam’iyyar LP, Peter Obi ya shiga sahun yan siyasa wajen taya Atiku Abubakar murna yayin da ya cika shekaru 77 a duniya. Ya kira shi da babban yayansa.
Bola Tinubu ya magantu kan rahotannin da ke cewa watakila ya umarci yan majalisar jihar Ondo da su ayyana mataimakin Rotimi Akeredolu a matsayin mukaddashin gwamna.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da kyakkyawar matarsa, Dolapo, suna bikin cikarsu shekaru 34 da aure. Sun saki bidiyo da hotuna.
Tsagerun yan bindiga sun kai farmaki tare da kashe mutane 20 a yankunan Yangtu da Ussa da ke jihar Taraba, a yammacin ranar Juma'a, 24 ga watan Nuwamba.
Wata matashiya da ke da hannu daya ta bayyana cewa mijinta na da sa’a duba ga cewar ita din kyakkyawa ce. Bidiyon da ya wallafa a TikTok ya burge masoyanta da dama.
Wani dan Najeriya da ke aiki a matsayin dan agaji ya baje kolin makudan kudaden da yake samu a kullun bayan kula da wani tsoho. Ya ce aikin na ci sosai a Birtaniya.
Kotun Daukaka Kara da ke zamanta a Abuja ta kori ‘yan majalisar wakilai akalla goma sha daya daga jam’iyyar PDP a ranar Juma’a 24 ga watan Nuwamba.
A ranar Juma'a, 24 ga watan Nuwamba, kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, ta tabbatar da nasarar Nasir Idris a matsayin gwamnan jihar Kebbi.
Aisha Musa
Samu kari