Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata budurwa wacce ta yi fice a yanar gizo da shafukan soshiyal midiya ta zo da sabon salon gyaran gashin, inda ta yi karin gashi wanda ke da tsawo har kasa.
Tsohon kwamishinan tsare-tsaren tattalin arziki da kudi kuma mai neman takarar gwamna jihar Delta a zaben 2023, Kenneth Okpara ya mutu a safiyar yau Juma’a.
Hukumar makarantar firamare ta jihar Kaduna ta tattauna da masu ruwa da tsaki a shirye-shiryen ta na mayar da almajirai 10,500 da aka dawo da su makaranta.
Gwamna David Umahi ya nesanta kansa daga fastocin kamfen dake nuna cewa yana neman takarar shugaban kasa a babban zaben 2023, ya ce bai san komai ba a kai.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilai ya bukaci ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed da ya gaggauta yin murabus ko kuma shugaba Buhari ya tsige shi.
Burin duk wani da nagari shine son ganin ya kyautata wa iyayensa ta hanyar dauke masu duk wasu dawainiya nasu da zaran ya kawo karfi da kuma ganinsu a wadata.
Hukumnar kula da jin dadin alhazai ta kasa (NAHCON) ta bayyana cewa ko shakka babu za a ga sauyi a farashin kudin Hajjin bana saboda hauhawar farashin abubuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 17 ga watan Nuwamba, ya amince da kafa sabuwar jami’ar kimiyar lafiya ta tarayya a garin Otukpo, jihar Benue.
Hakimin garin Kiyawa da ke jihar Jigawa, Alhaji Adamu Aliyu Kiyawa, ya yi watsi da tsarin bai wa iyaye toshiyar baki da suna kyauta domin su yarda da riga-kafi.
Aisha Musa
Samu kari