Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai (MURIC) ta bayyana cewa mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo yana kaunar Musulmai duk da kasancewarsa Kirista, kuma fasto.
Sarakunan gargajiya sama da 300 daga kudu maso yamma ne ke goyon bayan takarar tsohon gwamnan jihar Lagas, Sanata Bola Tinubu, a zaben shugaban kasa na 2023.
Dan majalisar wakilai, Ahmadu Jaha, ya bayyana cewa rundunar sojin Najeriya na bukatar kai mummunan farmaki domin samun nasara a yakin da take yi da ta'addanci.
Gwamnatin jihar Gombe ta kafa dokar da ta hana makiyaya da ke waje shiga cikin jihar sai bayan watan Janairu a kokarinta na hana rikicin manoma da makiyaya.
A cikin bdiyon liyafar auren, an gano angon yana rawa tare da mahaifiyarsa inda ya dunga zubar da hawaye, inda ita kuma ta dunga share masa tare da taya shi.
Fastocin Sanata Orji Uzor Kalu, na neman takarar kujerar shugaban kasa Buhari a babban zaben kasar na 2023 sun karade yankin Umuahia, babbar birnin jihar Abia.
Wasu matasan Najeriya uku, sun nuna wa duniya cewa ana iya damawa da su a kowani yanayi, kuma a shirye suke su shiga a fafata da su a cikin duniyar kera motoci.
Rayukan mutane shida sun salwanta sannan wasu 19 sun jikkata sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya afku a Bauchi a ranar Litinin, 15 ga watan Nuwamba.
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta kama wani direban keken adaidaita, wanda ake shirin daura ma aure a ranar Asabar, 13 da watan Nuwamba, kan laifin fashi.
Aisha Musa
Samu kari