Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jami’ar Afe Babalola da ke jihar Ekiti ta karrama Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Lahadi, 21 ga watan Nuwamba, saboda kokarinsa.
Jagoran jam'iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya gana bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Orji Uzore Kalu ne kan ci gaban kasar.
Mahara sun kai farmaki garin Maikunkele, da ke wajen birnin Minna a karamar hukumar Bosso da ke jihar Neja sannan suka yi awon gaba da wani dan kasuwa dan Igbo.
Jagoran jam’iyyar All Progessives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, na cikin wata ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu.
Gwamnatin Neja ta haramta siyar da babur a fadin jihar sabon salon da 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane suka fito da shi na karbar babura a matsayin fansa.
Hankula sun tashi a Ashige, karamar hukumar Lafiya dake jihar Nasarawa, sakamakon kashe wasu makiyaya biyu da 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka yi.
Mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido ya bayar da kyautar kudi naira miliyan 250 ga marayu a fadin kasar yan kwanaki bayan tara masa su.
Babatunde Fashola, ya bukaci 'yan Najeriya da su saurara har zuwa watan Janairu 2022 domin jin ta bakin jagoran APC, Bola Tinubu, kan ko zai yi takara a 2023.
Gwamnan jihar Zamfara,Bello Matawalle ya sanar da sake bude wasu kasuwanni guda bakwai da aka rufe a baya sakamakon hare-haren da 'yan bindiga ke kaiwa a jihar.
Aisha Musa
Samu kari