Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yayayin da shekarar 2021 ke kaiwa gangara, Legit.ng ta waiwayi wasu manyan ayyuka da wasu daga cikin gwamnonin jihohin Najeriya biyar suka aiwatar a shekarar.
Mai ba Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano shawara kan harkokin jihar, Muhammad Shehu, ya yi murabus, ya koma bangaren jam'iyyar APC na Sanata Shekarau.
Mutum 7 ciki harda magidanci da matansa ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a kauyen Zhigiri a karamar hukumar Shiroro, jihar Neja.
Wata mai wa'azi ta caccaki masu bikin Kirsimeti, ta ce babu inda aka ambaci hakan a Injila kuma babu wani shaida da ke nuna cewa an haifi Yesu a wannan ranar.
Kungiyar 'yan aware ta Biyafara wacce aka fi sani da IPOB ta bayyana cewa miliyoyin yan uwa daga gida da wajen kasar ne ke daukar dawainiyarta ta bangaren kudi.
Jami'an 'yan sanda da ke sintiri sun kai samame mafakar miyagu da ke kananan hukumomin Birninkudu da Gwaram a jihar Jigawa inda suka yi ram da mutum bakwai.
Wata amarya ta hana babbar kawarta halartan shagalin bikin aurenta bisa zargin cewa yan caba adon da yafi nata wanda zai kuma ja hankalin mutane fiye da nata.
Kauyukan Kwapre, Dabna, Lar, Zah da sauran wasu kauyuka ne a gundumar Garaha, wanda daga nan ne mahaifar babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha.
Jami'an tsaro a Ribas sun kama wasu kasurguman masu garkuwa da mutane da suka shahara wajen amfani da Facebook da WhatsApp don yaudarar mutane a Port Harcourt.
Aisha Musa
Samu kari