Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Majalisar wakilai ta nuna damuwa, ta nemi Shugabannin hafsan soji da na yan sanda da su dauki matakin gaggawa don kakkabe hare-hare a hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Wani matashin yaro ya sha yabo da jinjina saboda gaskiya da amana da ya nuna, ya tsinci wata jaka da kudi naira miliyan 4 a ciki amma sai ya mayar wa mai ita.
Jami'an sashin da ke yaki da fataucin mutane na hukumar NSCDC, reshen jihar Akwa Ibom sun kama wani Elisha Effiong bisa zargin yunkurin siyar da yaransa mata.
Wasu makiyaya sun farmaki kauyen Ancha da ke yankin Miango a jihar Filato a ranar Talata, 23 ga watan Nuwamba, inda suka halaka mutane biyu yayin da suke gona.
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan kudu wato Nollywood, Uche Elendu ta koka a kan tsadar rayuwa a kasar. Ta yi mamakin tashin farashin kwai.
Saboda tsaro! Shugaban jami'ar tarayya ta Dutse, jihar Jigawa, Farfesa Abdulkarim Sabo Mohammed ya haramtawa masu yawon dare ziyarar jami'ar da sunan hira.
Gwamna mai Mala Buni kuma shugaban kwamitin riko na jam'iyyar APC na kasa, ya bayyana cewa sun kai babban taron jam'iyyar zuwa 2023 ne saboda wasu dalilai.
Mummunar gobara ta tashi a kasuwar Nyanya da ke babbar birnin tarayya, Abuja, a daren ranar yau Talata, 23 ga watan Nuwamba, da misalin karfe 8:00 na dare.
Kimanin mako daya bayan wata mata ta kashe mijinta wanda ya kama ta da wani suna cin amanarsa a jihar Edo, wata mata daga wannan ahlin ta kuma kashe nata mijin.
Aisha Musa
Samu kari