Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dattijon da yan bindiga suka yi garkuwa da shi a gonarsa da ke garin Faskari, Katsina, Sa’idu Dabo, ya bayyana cewa ya sha jiba a hannunsu kafin a sako shi.
Gabannin babban zaben 2023, tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhyi Rimin-Gado ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP.
Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu, ya ce wasu yan arewa ne suka sa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kasa murkushe yan ta'addan Boko Haram.
Rev (Dr.) David Oyediran, ya yi hasashen cewa babban jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai shugabanci kasar.
Chris Ngige, ministan kwadago ya ce yana tattaunawa da shugabannin siyasa kuma zai ayyana aniyarsa a kan zaben shugaban kasa na 2023 a lokacin da ya kamata.
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta kama wani matashi mai suna, Soliu Majekodunmi da ya tsere bayan ya jagoranci abokansa waje kashe budurwarsa don yin kudi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana cewa yankin arewacin kasar ne ya kamata ya sake samar da magajin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Prophet Wale Olagunju ya bayyana cewa yan Najeriya za su tsinci kansu a cikin tsananin wahala a 2022 domin cewa shugaban kasa Buhari zai jawo karin wahalhalu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Abdulaziz Yari da Sanata Marafa sun yi wata ganawa tare da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da Bukola Saraki.
Aisha Musa
Samu kari