Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Zamfara a yau Alhamis, 27 ga watan Janairu, domin jajantawa al'ummar jihar dangane da hare-haren ta'addanci.
Ohanaeze Ndigbo ta yi watsi da bukatar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na yin wa'adi daya idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023.
Kungiyar ACF ta gargadi mambobinta a kan tsayar da wani da sunan dan takarar da za su marawa baya a zaben shugaban kasa na 2023, cewa ita ba jam'iyya bace.
Dan majalisar wakilai majalisar wakilai, Yahaya Fatuba daga jihar Gombe ya bar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
A watan da ya gabata ne Shugaba Buhari ya sanar da zabar Rhoda Gumus, farfesar injiniya a jami’ar Niger-Delta domin maye gurbin Lauretta Onochie, hadimarsa.
Rahotanni sun kawo cewa iyayen mutumin da ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai shekaru 5, Abdulmalik Tanko, sun gudu sun bar gidansu kan tsoron kai masu hari.
Dan majalisa mai wakiltan mazabar Kaltungo/Shongom na Gombe, Hon Simon Karu, ya bayyana yan takarar da suka cancanci su gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Yan sandan Anambra sun kaddamar da sunayen wasu mutane 21 da ake nema ruwa a jallo kan kisan wasu mutane biyu a garin Ogwuaniicha da ke karamar hukumar Ogbaru.
Jiragen yakin Najeriya na Super Tucano, sun kashe babban kwamandan kungiyar ta ISWAP, Mallam da mayakan kungiyar ta'addancin a Kirta Wulgo da ke jihar Borno.
Aisha Musa
Samu kari