Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Malamin Musulunci, Sheikh Abdallah Usman Godon Kaya, ya janye kalamansa a kan matan asibiti na cewa wasunsu na aikata alfasha a yayin da suke bakin aikin dare.
Gwamnan Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya bayyana cewa dole mutumin da zai gaje shi a 2023 ya zamo mutum mai tawali’u, rashin son kai da sauraron jama'a.
Cif Dele Momodu ya ziyarci mahaifarsa ta Ihevbe a karamar hukumar Owan East ta jihar Edo domin ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa, a ranar Lahadi.
Rundunar sojojin Najeriya ta ce mayakan kungiyar ta'addanci ta Islamic State of West Africa Province (ISWAP) da iyalansu 104 sun mika wuya ga sojojin Najeriya.
MURIC ta zargi rundunar yan sanda da yin sanya kan batun kisan wani dalibi, Habeeb Idris, na makarantar Baptist, da ke karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara.
Shugaban jam’iyyar PDP a karamar hukumar Udu ta jihar Delta, Henry Ughwujowhovwo, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a ran Lahadi, 6 ga watan Fabrairu.
Kwamitin riko na APC na kasa karkashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni ya cimma matsaya a kan rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar reshen jihar Kano.
Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa ya bayyana dalilin da ya sa ya fice daga jam’iyyar APC sannan kuma ya yi ikirarin cewa ya fuskanci tsangwama.
Wasu matasa da ake zargin yan Yahoo ne su sama da 40 sun yi yunkurin kutsawa unguwar Mab Global Estate da ke Abuja a daren ranar Juma’a, 4 ga watan Fabrairu.
Aisha Musa
Samu kari