Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar hoton jagoran APC, Bola Tinubu da gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai. Ana ganin zai masa abokin takara a 2023.
'Yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwa tara a karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna inda suka kashe mutane 50 sannan suka yi awon gaba da wasu da dama.
An shiga rudani a unguwar Tudun Wadan Zariya, bayan wata matar aure ta haifi wani halitta mai kama da jaki. Ta ce ta sha fama kafin Allah ya rabata da shi.
Patience Ibrahim ta maka mijinta, Mista Talpha Atega, a gaban alkalin kotun gargadiya da ke Jikwoyi, Abuja, kan zargin kiranta da macijiya. Ta ce a raba su.
Kotun daukaka kara da ke Abuja, ta soke wani hukuncin babbar kotun birnin tarayya da aka yanke a ranar 16 ga watan Disamba 2021, wanda ya ba tsagin Sani nasara.
Duk da tarin kalubalen da ta ke fuskanta, za a gudanar da babban gangamin taron jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Asabar, 26 ga watan Maris.
Gwamna Kayode Fayemi ya karyata zancen goyon bayan yan takarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke so gabannin babban taron jam’iyyar APC na ranar Asabar.
MD na ASD Motors, Muktar Dauda, ya bayar da shaida kan tsohon sanata mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, a ranar Larabaa, 23 ga watan Maris.
Jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya ce sun taba soyayya da tsohuwar jarumar masana’antar, Fati Muhammad a shekarun baya har magana ta yi nisa amma bai yiwu ba.
Aisha Musa
Samu kari