Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Abdullazez Yari, ya bayyana cewa tsarin shiyya ya saba kundin tsarin mulki a jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Kungiyoyi 200 daga arewa ta tsakiya ne suka nuna goyon bayan takarar jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a zaben 2023.
Atiku ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai a Abuja ranar Talata, 22 ga watan Maris, kwana guda kafin ya ayyana takararsa a hukumance, inji shi.
Masu ruwa da tsaki na APC a Kaduna sun yi kira ga shugabancin jam’iyyar da ta tabbatar da ganin cewa magajin Gwamna Nasir El-Rufai ya kasance mai ilimi sosai.
A ranar Juma'a, 25 ga watan Maris ne Mai shari'a Taiwo Taiwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja zai yanke hukunci kan karar Gwamna Ayade da PDP ta shigar.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun karbe dukka hanyoyin da ke sada mutum ga harabar majalisar dokokin jihar Cross River bayan tsige yan majalisar 20.
Diyar tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, Shahida ta bayar da hakuri tare da karin bayani kan ikirarin da ta yi cewa Larabawa na nuna wariyar launin fata.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya ayyana aniyarsa ta son takarar kujerar Gwamna Abdullahi Ganduje gabannin babban zaben 2023 mai zuwa.
Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ta bayyana cewa ta gano jami’inta da ke da alhakin nada da fitar da bidiyon Obiano.
Aisha Musa
Samu kari