Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Duk da cewar ya janye daga tseren takarar tikitin shugaban kasa na PDP, an gano fostocin Mohammed Hayatu-Deen, baje a wurin zaben fidda gwani na jam'iyyar.
PDP ta kira wani taron gaggawa na shugabanninta na kasa a kokarinta na duba batutuwan gaggawa da suka kunno kai, ciki har da yiwuwar sake dage babban taronta.
Mohammed Hayatu-Deen, daya daga cikin manyan yan takarar da ke neman tikitin shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya janye daga tseren.
Umar Mohammed Bago ya yi nasarar lashe zaben fidda gwani na takarar kujerar gwamnan jihar Neja a karkashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress(APC).
Wata matashiyar mata ta ceto ran wani matashi da ya so hallaka kansa bayan ta bashi makudan kudade kimanin N415k domin ya siya motar da ya ke burin mallaka.
Shahararren dan wasan nan na Hausa kuma mawakin zamani, Adam A. Zango ya cika shekaru da auren amaryarsa, Safiya Chalawa, a ranar Alhamis, 26 ga watan Mayu.
Akalla gwamnoni hudu da wasu mataimakan gwamnoni 2 ne suka mallaki tikitin takara na jam’iyyar adawa ta PDP domin neman kujerun sanatoci a zaben 2023 mai zuwa.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya ce yawancin yan bindigar da ba a san ko su waye ba da ke haddasa rikici a kudu maso gabas ba kowa bane face yan Igbo.
Sanata Abdullahi Adamu, ya ce ba lallai bane tsarin fidda dan takarar maslaha da aka yi amfani dashi wajen zabae shugabannin jam’iyyar a watan Maris ya yi aiki.
Aisha Musa
Samu kari