Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi Allah-wadai da kisan da ’yan haramtacciyar kungiyar ’yan awaren IPO ke yi a fadin yankin kudu maso gabashin Najeriya.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wani limamin cocin kotolika da wasu mutane guda bakwai a kananan hukumomin Kafur da Safana da ke jihar Katsina.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma mai neman takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Peter Obi, ya fice daga jam’iyyar.
Dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Adam Namadi Sambo, ya ce babu wani abun kunya don ya nemi delegate su dawo da kudaden da ya raba masu don su zabe shi.
Lamidon Adamawa, Mai martaba Muhammadu Barkindo Aliyu Musdafa, ya bukaci al’ummar Musulmi da su ji tsoron Allah tare da tuna mutuwa a rayuwar su ta duniya.
Shehu Sani ya ce wani dan takarar kujerar majalisar tarayya a jihar Kaduna ya yi nasarar kwato kimanin naira miliyan 100 da ya baiwa deleget din jam’iyyar PDP.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya magantu kan kisan Bahaushiya da 'ya'yanta hudu, ya bayyana cewa ba yan arewa ake nufin kashewa ba a jihar.
WanI ya rasa ransa a yayin zaben fidda gwani na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da ya gudana a karamar hukumar Billiri da ke jihar Gombe a ran Lahadi.
Kakakin rundunar yan sandan Katsina ya bayyana cewa daga cikin wadanda abun ya ritsa da su akwai mazauna kauyen da suka yi kokarin tserewa cikin gonakinsu.
Aisha Musa
Samu kari