Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
A yau Talata, 7 ga watan Yuni ne jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ke gudanar da babban taronta domin fidda san takararta na shugaban kasa na 2023.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun gabatar da sunayen yan takarar shugaban kasa guda biyar a gaban shugaban kasa Muhammadu Buhari domin ya zabi dan takarar maslaha.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya fice a fusace bayan taron gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a Abuja a ranar Litinin, 6 ga watan Yuni, kan mika mulki kudu.
An yi hasashen cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne zai lashe zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da aka shirya yi.
Tsohon sakataren rusasshen kwamitin rikon kwarya na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata John James Akpanudoedehe ya sauya sheka daga jam'iyyar.
Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayar da tallafin kudi naira miliyan 75 ga wadanda harinOwo ya cika da su da kuma cocin da abun ya faru.
Gwamnan Jigawa, Abubakar Badaru, ya bayyana cewa har yanzu gwamnonin arewa suna sa ran Buhari, ya yi aiki da shawarar da suka bashi na mika mulki yankin kudu.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, a ranar Litinin, 6 ga watan Yuni, ya bayyana cewa hatsarin mota bata rintsa da shi ba kamar yadda aka rahoto.
Kungiyoyin matasan APC daga arewa sun yi watsi da hukuncin shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin arewa 11 na mika mulki ga yankin kudancin kasar nan.
Aisha Musa
Samu kari