Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon gwamnan Abia, Orji Uzor Kalu, ya bayyana cewa koda Bola Tinubu ya zabi Musulmi a matsayin abokin takararsa, kiristoci na da kariya don matarsa fasto ce.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce wasu ma’aikata a wata gona a yankin Kuje da ke Abuja sun kashe ubangidansu tare da jefar da jefar da gawarsa a cikin rijiya.
Tsohon gwamnan jihar Kebbi, Adamu Aliero ya zama dan takarar kujerar Sanata mai wakiltan Kebbi ta tsakiya karkashin inuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party.
Rahotanni sun bayyana cewa, Babagana Kingibe, tsohon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), ya mikawa Tinubu sunayen mutum uku ya zabi daya ciki su yi takara tare.
Gwamna Dave Umahi ya bukaci al’ummar jihar Ebonyi da su karbi katinsu na zabe sannan su zabi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Tinubu ba Peter Obi ba.
Duba ga sanarwar da INEC ta fitar, jam’iyyun siyasa 16 tare da ‘yan takararsu ne za su fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti da za a yi a ranar 18 ga watan Yuni.
Shugaban kungiyar kare hakkin Kirista da Musulmi, Prophet Iwu Jideogu Ogbu, ya bayyana cewa Sanata Rabiu Kwankwaso na NNPP ne zai lashe zaben 2023 mai zuwa.
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cecekuce a soshiyal midiya bayan ta wallafa cewa ta samu karin matsayi inda ta tashi daga mai aikin gida zuwa matar gida.
Bayan saukar damuna, yan gudun hijira musamman manoma daga kananan hukumomin Munya da Shiroro a jihar Neja sun fara komawa gidajensu domin komawa ga gonakinsu.
Aisha Musa
Samu kari