Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An tattaro cewa sunan shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana a matsayin dan takarar kujerar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na jam’iyyar the APC.
Hawaye sun kwaranya yayin da aka binne mutanen da harin ta’addanci ya cika da su a cocin Katolika na Saint Francis dake unguwar Owaluwa, yankin Owo, jihar Ondo.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunan Kabir Ibrahim Masari, a matsayin abokin takararsa. Legit.ng ta kawo maku wasu muhimman abubuwa game da Masari.
A ranar Asabar, 18 ga watan Yuni, 2022 hukumar zabe ta kasa watau INEC za ta gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti. Wa'adin gwamnan jihar, John Kayode Fayemi.
An ceto matar Usman Baffa, shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), na karamar hukumar Magama a jihar Neja, Habiba Baffa, wacce aka yi sace a Minna.
Rundunar yan sandan Najeriya ta ceto Hauwa Joseph, daya daga cikin ‘yan matan da Boko Haram suka yi garkuwa da su a makarantar Sakandaren ’yan mata ta Chibok.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayar da gudunmawar naira miliyan 10 ga wadanda harin cocin Katolika na Owo ya ritsa dasu.
Bishop Silas Eke na ya goyi bayan mai tsawatarwa a majalisar dattawa, Orji Kalu, kan matsayarsa na marawa tikitin Musulmi da Musulmi a zaben 2023 mai zuwa.
Matashiyar budurwa mai suna Josephine ta rabu da saurayinta saboda yaki goyon bayan dan takarar shugaban kasar da take so, Peter Obi gabannin babban zaben 2023.
Aisha Musa
Samu kari