Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba kaso 60 cikin dari na mambobin jam’iyyar PDP, za su sauya sheka zuwa APC a jihar Kebbi.
Kungiya ta nuna goyon bayanta ga zabar tsohon kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara, ta ce shine ya fi cancanta ya zama abokin takarar Bola Tinubu a 2023.
Majiyoyi sun bayyana cewa wasu hadiman Osinbajo tare da hadin gwiwar wasu manyan yan siyasar arewa ne ke kokarin ganin an samar da tikitin Osinbajo/Kwankwaso.
Masu neman takarar kujerar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben fidda gwanin da aka yi kwanan nan ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.
Hukumar yan sandan kasar ta tabbatar da labarin cewa an garkame Ekweremadu a kurkuku kuma za'a gurfanar da su a kotu ranar Alhamis bayan gudanar da bincike.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu ya ce har yanzu bai samu sanarwa daga ubangidan nasa ba a hukumance kan batun kama shi.
Jami'an yan sanda reshen jihar Zamfara sun ceto wasu mutane 14 a yayin wani aiki da suka gudanar a dajin Kunchin Kalgo da ke karamar hukumar Tsafe ta jihar.
Yan bindiga sun kai farmaki gidajen da ke yankin Rahamawa da Shagari low-cost a jihar Katsina a safiyar yau Alhamis, 23 ga watan Yuni inda suka sace mutane.
Matashi ya baiwa mahaifinsa kyautar kudi sai kuma ya karbe abin sa saboda uban nasa baya goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Obi.
Aisha Musa
Samu kari