Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Buhari ya bukaci majalisar dattawa ta tantance tare da tabbatar da Mohammed Bello Shehu a matsayin shugaban Hukumar Tatattarawa da Raba Kudin Shigar Gwamnati.
Jam'iyyar NNPP ta ce sharadi guda na yin maja tsakaninsu da Labour Party shine cewa Peter Obi ya yarda ya zama abokin takarar Sanata Rabiu Kwankwaso a 2023.
Sanata Shehu Sani, ya ce ya so ace shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake zabar Rotimi Amaechi a matsayin ministan sufuri don ya ci gaba da ayyukan da ya fara.
Majalisar dokokin Kano a ranar Litinin, 20 ga watan Yuni, ta zabi mamba mai wakiltan mazabar Kiru, Hassan Dashi, a matsayin sabon mataimakin kakakin majalisar.
Wasu tsagerun yan bindiga a yammacin ranar Litinin, 20 ga watan Yuni sun kaddamar da wani sabon hari a kan al’ummar karamar hukumar Guma da ke jihar Benue.
Wani dan gani kashenin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party a jihar Sakkwato, Jamilu Sufi ya ce ana yi masa barazanar kisa saboda Peter Obi.
Rundunar yan sanda a ranar Litinin, 20 ga watan Yuni, sun gurfanar da Suleiman Gbajabiamila mai shekaru 62 a gaban babbar kotun majistare ta 1, Yaba Lagas.
Shugabannin kungiyar Inyamurai a fadin jihohin arewa 19 sun nuna goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APGA, Farfesa Peter Umeadi a 2023.
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da sakin tsohon sakataren Hukumar Kwallon Kafa Ta Najeriya (NFF), Sani Toro, da wasu biyu da yan bindiga suka sace.
Aisha Musa
Samu kari