Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wasu jerin mutane uku sun yi suna tare da shahara a duniyar soshiyal midiya saboda yanayin halitta ta musamman da suke dauke da ita. Daya na da shudin idanu.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar bidiyon wani matashi da ya je siyayya da wata jaka cike da kudi. Ya mikawa mai karbar kudin yar naira 10-10.
Masu ruwa da tsaki na PDP a kudu maso yamma sun ce lallai shugaban jam’iyyar na kasa, Dr Iyorchia Ayu, ya yi murabus don ta haka ne za a samu zaman lafiya.
Sarkin Argungu, Alhaji Muhammad Samaila Mera ya roki gwamnatin Ingila da ta taimaka ta dawo da wasu daga cikin kayayyakin tarihi na masarautar da ta tafi da su.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya rasa wani na hannun damansa, Barista Abdullahi Nyako. Ya amsa kiran mahaliccinsa a safiyar Alhamis.
Tubabbun mayakan Boko Haram 20 sun mutu sakamakon barkewar annobar amai da gudawa a sansanin aikin hajji inda aka ajiye kimanin su 12,000 a Maiduguri, Borno.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya ce idan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya lashe zabe zai bunkasa kasar da kawo ci gaba.
Jama'a, yan uwa da makwabtan wani mutumin kasar Rwanda sun sha mamaki kan yadda magidancin wanda ya kasance kurma ya shawo kan wasu mata biyu suka aure shi.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta yi watsi da rahotannin cewa jami’anta sun kai mamaya gidan alkalin kotun daukaka kara, reshen Kano, Justis Ita Mbaba.
Aisha Musa
Samu kari