Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jama'a sun yi cece-kuce a soshiyal midiya yayin da Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi, ya sake angwance da mata ta biyar kwanaki biyar bayan auren mata ta hudu.
Yaron shago a kasuwar Alaba da ke jihar Lagas ya taki babban sa’a inda ya lashe kudi har naira miliyan 16 a wajen buga caca. Ubangidansa ya nemi a bashi N8m.
Jam’iyyar APC ta saki sabbin sunaye na mambobin kwamitin yakin neman zaben dan takararta na shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, amma babu sunan Rarara.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya nada Dr Pokop Bupwatda a matsayin babban daraktan kula da lafiya (CMD) na asibitin koyarwa na jami’ar Jos.
Jami’an rundunar yan sandan Najeriya sun harba barkonon tsohuwa don tarwatsa matasan da ke bikin tunawa da zanga-zangar #EndSARS a Lekki tollgate a yau Alhamis.
An shirya manya-manyan biredi a leda sannan aka rabawa kowani mutum da ya halarci taron. Mahalarta taron sun cika da mamaki a lokacin da suka karbi rabonsu.
Cif Adesunbo Onitiri, babban jagoran jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Lagas, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar LP gabannin zaben kasar na 2023.
Yan Bindiga sun halaka mutum 23 sannan suka jikkata wasu 11 yayin da suka kai farmaki garin Gbeji da ke karamar hukumar Ukum ta jihar Benue. Sun kona gidaje 50.
Kakakin majalisar dokokin jihar Ekiti kuma dan majalisa mai wakiltan mazabar Ikere 1, Hon Funminiyi Afuye ya rasu a yammacin ranar Laraba, 19 ga watan Oktoba.
Aisha Musa
Samu kari