Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya mai suna Princess Mimi ta sharbi kuka da hawaye saboda rashin samun tsayayyen namijin aure, bidiyonta ya yadu a intanet.
Rundunar yan sandan Bauchi ta bayyana cewa jami'anta da ke sintiri sun cika hannu da matashi dan shekaru 20 wanda ake zaton mai garkuwa da mutane ne a jihar.
Yan bindiga sun farmaki Hayin Banki da ke karamar hukumar Anka a jihar Zamfara a daren ranar Litnin inda suka kashe mutum daya da kuma awon gaba da wasu takwas.
Wasu sabbin hotuna daga fadar shugaban kasa sun bayyana a ranar Talata, 18 ga watan Oktoba, inda aka gano Yemi Osinbajo Da Bola Ahmed Tinubu suna sanya labule.
Matashi shawarci masu amfani da shafukan soshiyal midiya da kada su taba yarda da mace yayin da ya bayyana yadda budurwa tayi rugu-rugu da zuciyar abokinsa.
Yan a mutun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, mai suna Jagaban National Coalition ta fara bi gida-gida tana yi masa kamfen.
Farfesa Itse Sagay, shugaban kwamitin PDCAC ya ce yan kudu zasu shiga uku idan har takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya lashe zaben 2023.
Alhaji AbdulMajid Danbilki Kwamanda, babban dan kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa Bola Tinubu ne zai lashe zaben shugaban kasa na 2023.
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya umurci dalibai a makarantun kudi da na gwamnati da ma'aikatan gwamnati su koma sa kayan gargajiya duk ranar Jama’a.
Aisha Musa
Samu kari