Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ginin bene ya danne wasu mutane da ke samun mafaka a sasanin Ayah da ke karamar hukumar Ibaji a jihar Kogi bayan ambaliyar ruwa ta daddakosu daga gidajensu.
Yayin da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta fara tattara kayanta gabannin zaben 2023, mun kawo jerin wasu manyan jami'an gwamnatin da aka sallama.
Bayan sun zauna sun yi sulhu a tsakaninsu, shahararren jarumi kuma sarkin Kannywood, Ali Nuhu, ya janye karar da ya shigar da jaruma Hannatu Bashir gaban kotu.
Mawakin Kannywood Aminu Alan waka ya sako baki a rikicin Rarara da gwamnatin jihar Kano inda ya ce kare mutuncin Dauda ya fi yakin neman kujerar dan majalisa.
Shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, Mahmood Yakubu ya bayyana cewa kashi 40 cikin dari na sabbin masu zabe da aka yiwa rijista dukksndu dalibai ne.
Jama'a sun tofa albakacin bakunansu bayan samun labarin wani matashi mai shekaru 47 da ya ki yin aure, ya ce baya bukatar mace tunda ya iya girki da goge-goge.
Allah ya yiwa mai ba Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa shawara kan ayyuka na musamman, Alhaji Murtala Lamus, rasuwa a ranar Talata, 25 ga watan Oktoba.
A ranar Litinin, 24 ga Oktoba, wata babbar kotun tarayya da ke Port Harcourt ta soke zaben fidda gwanin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ribas
Surukar Sarki Charles III na Ingila, Meghan Markle ta ce wani bincike da ta gudanar ya tabbatar mata da cewar tana da nasaba da Najeriya da kaso 43 cikin 100,
Aisha Musa
Samu kari