Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi gagarumin nasara a yaki da ta'addanci inda suka kashe mayakan kungiyar Boko Haram biyar tare da kama 1 a jihar Borno.
Har yanzu dai tikitin Musulmi da Musulmi na jam'iyyar APC bai samu karbuwa a wajen wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar mai mulki musamman ma kiristocin cikinsu.
Mambobin jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan mabiya addinin Kirista a arewaci sun ayyana cewa ba zasu zabe Bola Tinubu ba a 2023, sun ce Peter Obi zasu zaba.
Shahararriyar jarumar fim Aisha Babandi wacce aka fi sani da Hajara Izzar so ta ce lallai akwai magana mai karfi na aure a tsakaninta da marigayi Mustapha Waye.
Jam’iyyar APC ta nuna cewa sam bata damu da barazanar da jigonta, Babachir Lawal ke yi na zabar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ba.
Allah ya karbi ran shahararran dan wasan nan na barkwanci, Malam Sa’idu Ado Gano wanda aka fi sani da suna Bawo a safiyar ranar Laraba, 23 ga watan Nuwamba.
Mai magana da yawun yan sandan jihar Oyo Adewale Osifeso, ya ce rundunar a kama wata mata da ake zargi da kashe mijinta da wuka bayan ya nemi tarawa da ita.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada hadimarsa, Lauretta Onochie domin ta shugabanci hukumar ci gaban yankin Neja Delta, ya mika sunanta da wasu 15 majalisa.
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari karkashin jagorancin babban bankin Najeriya (CBN) ta kaddamar da sababbin takardun kudin naira da ta sauya wa fasali.
Aisha Musa
Samu kari