Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Allah ya yiwa dan majalisar dokokin jihar Plateau, Eric Dakogol, rasuwa. An tattaro cewa ya rasu ne bayan yar gajeruwar jinya a ranar Litinin da maraice a Jos.
Wani attajirin matashi dan Najeriya mai ji dan ruwan kudi ya baje koli hadaddiyar motarsa kirar Marcedes Benz sabuwa gal a jami’ar Unilag. Dalibai sun mato.
Rabaran Mathew Ndagoso, limamin Katolika na jihar Kaduna ya bukaci Kiristoci da kada su zabi jam’iyyar APC kan hukuncinsu na yin tikitin Musulmi da Musulmi.
Al'ummar garuruwa hud a kananan hukumomin Maradun da Zurmi na jihar Zamfara sun shiga halin fargaba bayan yan bindiga sun far masu da sace mutum fiye da 100.
Watanni uku bayan rasuwar Sarkin Funakaye Mu’azu Muhammad Kwairanga II, Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya nada Yakubu Muhammad don ya zama sabon sarki.
Mayakan kungiyar Boko Haram uku sun gamu da ajalinsu a hannun yan bijilanti yayin da suka hanyarsu ta zuwa karbar kudin fansar wani bawan Allah da suka sace.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Kwankwaso a matsayin wanda zai iya hada Najeriya idan ya lashe zabe.
Olubunmi Adelugba, yar majalisa mai wakiltan mazabar Emure a majalisar dokokin jihar Ekiti ta zama sabuwar kakakin majalisar bayan tsige Gboyega Aribisogan.
Domin ganin yankinsu ya samu zaman lafiya a wannan lokaci da kasar ke fama da hare-haren ta'addanci, mutanen garin Gidan Goga sun tara kudi zasu kaiwa Turji.
Aisha Musa
Samu kari