Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kasashe da dama a fadin duniya kan fita tare da masoya da iyalinsu domin raya ranar 14 ga watan Fabrairun kowace shekara wanda yake a matsayin ranar masoya.
A wani yanayi mai ban takaici da al’ajabi, a yanzu yan Najeriya da dama sun koma kwana a gaban ATM don samun damar karbar kudade daga asusun ajiyarsu na banki.
Masu zanga-zanga sun mamaye CBN babin jihar Edo yayin da Godwin Emefiele ya magantu kan wa’adin 10 ga watan Fabrairu ba tare da duba hukuncin kotun koli ba.
Gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa babu bukatar kara wa'adin 10 ga watan Fabrairu na daina amfani da tsoffin takardun Naira.
Wata kyakkyawar budurwa ta wallafa hadadden bidiyo da ke nuna lokacin da ta ziyarci mahaifinta mai lalurar tabin hankali. Bidiyon nata ya tsuma zukata da dama.
Gamayyar kungiyoyin arewa sun bayyana cewa yanzu ne lokacin da yan arewa za su saka wa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da taimakon da ya dade yana yi ma yankin su.
Hukumar DSS ta saki tsohon ministan sufirin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, bayan ya shafe tsawon awanni 5 tana masa tambayoyin kan cewa za a yi juyin mulki.
Yayin da ake fama da rashin tsabar kudi saboda sabon tsarin CBN, wata matashiya yar Najeriya ta rike lambar akant dinta a hannu yayin da suke shagalin biki.
Wata matashiya wacce ta yi karfin halin yiwa wani saurayi tayin soyayyarta ta bayyana yadda ya bada mata kasa a idanu. Ta sha alwashin ba ita ba kara yin haka.
Aisha Musa
Samu kari