Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata uwa yar Najeriya ta tsinewa diyarta wacce ta amarce ba tare da ta fada mata ko ta gayyace ta ba, ta ce diyar tata za ta dandana kudarta kan abun da ta yi.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta tozarta saurayinta a bainar jama’a bayan ta zarge shi da cin amanarta da wata. Ta karbe waya da abun da ta siya mai.
Rundunar yan sanda a jihar Edo ta yi nasarar kama wasu guggun masu fashi da makami sanye da kayan sojoji bayan sun farmaki wata mata tare da yi mata fashi.
Rotimi Amaechi ya bayyana gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a matsayin mashayi, wanda ke kashe naira miliyan 50 kan barasa duk mako kuma kada a sake bashi dama.
Gobara da ta tashi da yammacin ranar Talata ta kone na'urorin cirar kudi na ATM guda 3 wani banki da ke titin Tafawa Balewa a Karamar Hukumar Nasarawa, Kano.
Gabannin zaben gwamnoni na ranar Asabar, 18 ga watan Maris, jigon APC a jihar Gombe, Jamilu Gwamna ya ce sam shi bai yi wa al'ummar Bolari barazana da kisa ba.
Bayan koma amfani da tsoffin kudade a sassa daban-daban na kasar, farashin kayan abinci da dabbobi ya haura sama sosai a wani kasuwar mako da ke ci a Taraba.
Jama'a sun yi caaa a soshiyal midiya bayan cin karo da bidiyo da hoton wani mutum mai shekaru da ya yi wuff da yar budurwa. Sun ce sam bai yi mata adalci ba.
Wasu tsagerun yan bindigar da suka yi garkuwa da wasu ma'aurata da budurwar diyarsu sun ki sako su bayan sun karbi naira miliyan biyu kudin fansarsu a Kaduna.
Aisha Musa
Samu kari