Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa na cikin tsaka mai wuya gabannin zaben gwamna na ranar Asabar, 18 ga watan Maris yayin da jam’iyyu 4 ke shirin maja.
Zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai saka labule da zababbun yan majalisar tarayya na jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a fadar shugaban kasa.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya wanda ke nuno tsoffin kudi da aka nika kuma ake tunanin babban bankin CBN ne ya watsar da su ya haddasa cece-kuce.
Shafin yanar gizon hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA ya samu matsala a daidai lokacin da ta fara dibar ma’aikata saboda yawan masu neman aiki.
Wani bidiyo dake yawo a soshiyal midiya ya nuno dan Najeriya yana bayanin dalilin da yasa ya bar kasar ta tekun bahur-rum da Hamadan Sahara. Ya ce babu tabbass.
Wata yar Najeriya ta je soshiyal midiya don fallasa wani magidanci da ke neman yin lalata da ita. Ta ambaci sunan matarsa a Facebook yayin da ta gargade ta.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta gargadi masu zabe da su ba cancanta fifiko yayin zabar yan takarar da za su shugabance su maimakon bin jam’iyyun siyasa.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Theodore Orji, ya ce yana nan da ransa bai mutu ba sabanin jita-jitan da wasu ke yadawa. Ya ce masu yada abun za su mutu su bar shi.
Labari da muke samu ya nuna cewa mummunar gobara ta tashi a shahararriyar kasuwar nan ta siyar da kayan abinci ta Singer da ke jihar Kano da tsakar daren jiya.
Aisha Musa
Samu kari