Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata mata yar kasar Afrika ta kudu ta magantu kan yadda ta rasa danginta saboda ta auri mutumin Najeriya. Ta bayyana cewa yan uwanta sun so kashe mata aure.
Gwamna Samuel Ortom ya bayyana cewa kasuwa (zaben sanatan 2023) bata yi masa dadi ba kuma yana shirin mayar da hankali kan harkar noma idan ya sauka daga mulki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada muhimmancin neman gyara bisa tafarkin doka ga duk wanda yake ganin ba a kyauta masa ba a sakamakon babban zaben 2023.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno sauyawar wasu masoya biyu wadanda suka shiga daga ciki a kwanan nan. Jama’a sun yi martani daban-daban a kai.
Babban faston kasar Primate Elijah Ayodele, ya gargadi Gwamna Dapo Abiodun da wasu zababbun gwamnoni biyu da kada su yi farin ciki tukuna don za a iya tsige su.
Wani uba dan Najeriya bai tabbatar da irin rayuwar da diyarsa ke yi ba a makaranta don haka sai ya shirya mata gadar zare da N300k. Ya ba wa yarinyar mamaki.
Akwai wasu daga cikin jaruman masana'antar shirya fina-finan Kudu na Nollywood da suka karbi addinin musulunci saboda wasu dalilai. Yawancinsu saboda aure ne.
Wani matashi dan Najeriya ya sanya farin ciki a zuciyar wani tsoho da ke tuka baro bayan ya kashe masa kudi tare da cika shi da kayan masarufi irin su shinkafa.
Manyan yan siyasa daga jam'iyyun adawa da suka hada Gwamna Nyesom Wike, Olusegun Osoba da kuma James Ibori sun goyi bayan Wase ya zama kakakin majalisar wakilai
Aisha Musa
Samu kari