Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wata matashiya yar Najeriya wacce ta shafe shekaru a Amurka ta dawo kasar sannan ta sharbi kuka bayan ta ga lalataccen gidan da dan uwanta na jini ya gina mata.
Wata budurwa ta sa mutane tofa albarkacin bakunansu bayan ta ce duk saurayin da zai yi soyayya da ita dole ya kasance da miliyan 2 a asusunsa kafin ya furta.
Wani mai POS ya samu shigar kudi naira miliyan 280 cikin asusunsa daga wani da bai sani ba, sai ya hau kashe kudin, ya siya gidaje da motoci har aka kama shi.
Matashi ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya yayin da ya bayyana dalilin da yasa ba zai iya auren mace da ke karbar miliyan 5 a matsayin albashi ba duk wata.
Tun dawowar mulkin damokradiyya a 1999, yan takarar shugaban kasa na ta amfani da dabaru iri-iri kamar su koka wajen kawo kan masu zabe a Najeriya su zabe su.
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnoni na 2023 a fadin jihohin Najeriya, ga jerin jihohin da jam’iyyun APC, PDP da NNPP suka samu zuwa yanzu.
Wata tsohuwa ta yi fice sosai a intanet bayan wani bidiyon TikTok ya nuno lokacin da take jerawa da mijinta a ranar aurensu, bidiyon ya yadu a soshiyal midiya.
Jama’a sun yi cece-kuce kan wani bidiyo na wata amarya da ango a ranar bikinsu. An gano amaryar ta yi murtuk da fuska yayin da suke jerawa da sahibin nata.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ki sauraron karar da yar takarar APC a zaben gwamnan jihar Adamawa, Sanata Aisha Dahiru Binani ta shigar a gabanta.
Aisha Musa
Samu kari