Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ayyana Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a matsayin zababben sanata mai wakiltan yankin Sokoto ta kudu.
An gama kaɗa kuri'a a mafi yawan rumfunan da cikon zaben gwamna a Adamawa da Kebbi ya shafa kuma malaman zabe sun fara kidaya kuri'u da sanarwa a hukumance.
Ku kasance tare da Legit.ng don samun labari kai tsaye yayin da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ke gudanar da cikon zaben gwamnoni a Adamawa da Kebbi.
Ahmed Usman Ododo, tsohon mai binciken kudaden kananan hukumomi a jihar Kogi, ya zama dan takarar gwamnan APC na zaben gwamnan jihar da za a yi a watan Nuwamba.
Gabannin fara zaben cike gurbi da za a yi, a nan mun kawo maku yawan kuri’un da yan takarar gwamna na jam'iyyun APC da PDP ke da su a jihohin Adamawa da Kebbi.
A ranar Alhamis, 13 ga watan Afrilu ne wasu mayakan kungiyar ta'addanci na Boko Haram ne sun kai sabon hari a jihar Yobe, inda suka kashe akalla mutum tara.
A nan akwai jerin manyan yan takara da kallo ke kansu yayin da hukumar zabe ke shirin gudanar da cikon zabe jihohin Adamawa, Kebbi da sauransu a yau Asabar.
Masu amfani da soshiyal midiya sun mato kan labarin soyayyar wata matashiya yar Najeriya wacce aka haifa rana daya da angonta. Ya nemi aurenta bayan shekaru 10.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Idris Wase da wasu zababbun yan majalisa 8 za su fafata domin gaje Femi Gbajabiamila a matsayin kakakin majalisa na gaba.
Aisha Musa
Samu kari