Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Fitacciyar tsohuwar jarumar masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Rukayya Umar Santa, wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya, za ta amarce da Afakallahu.
A yau Asabar, hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta zata gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun yayin da wa'adin zangon gwamna mai ci yanzu Oyetola ya zo ƙarshe.
Hotunan Muhammad Badaru, 'dan gwamnan jihar Jigawa yayin da ya kammala digirinsa a jami'ar London sun yadu. 'Yan uwansa sun garzaya har London taya shi murna.
Wasu fusatattun mazauna kauyen Raghunathpur, yankin Madhya Pradesh Sheopur, Indiya sun cafke kada don yanka cikinta a fito da yaro mai shekaru 7 da ta hadiye.
Hajiya Hauwa, tsohuwar matar marigayi tsohon gwamnan jihar Taraba, Danbaba Suntai, ta bayyana a hotuna tare da matashin da tayi wuf da shi, Halliru Saad Malami.
Aishat Obi, wata ma'abociyar amfani da kafar sada zumunta ta Facebook 'ya asalin jihar Imo mai zama a birnin Owerri, ta bayyana yadda wata mata ta Musulunta.
Bidiyon mai tsayin dakika 18 ya fara ne da wani mahaukaci mara riga wanda ya hau kan mumbarin coci har zuwa gaban faston cocin. Ya rankwashi fasto, ya arcel.
Wani mutum 'dan kasar Tanzania ya iya cinye 2kg na shinkafa da akuya daya a zama daya. Ya sanar da cewa matarsa ta gudu ta bar shi saboda tsabar cin abincinsa.
Hotunan wankan sallar Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle tare da iyalinsa sun matukar birge jama'a. Hoton gwamnan da yaransa mata 14 ya birge.
Aisha Khalid
Samu kari